HAUSA VIDEO EDITING COURSE (HVE)
My Name is Bilkisu Aminu
Affiliate Marketer,Matar Aure,Kuma Mai kasuwanci.Hausa Video Editing course (HVE) course ne da zai koya muku yadda Zaku dinga yin YouTube videos Kuna samun $100 duk wata,a wannan course din Zaku koya yanda Zaku dinga edition videos kamar Tiktok video, YouTube, catering videos.
Hausa Video Editing course (HVE) zai koya muku yanda Zaku dinga samun 1k followers a Tiktok,zai koya muku yanda Tiktok videos din ku zasu dinga zuwa viral.
Hausa Video Editing course (HVE) zai koya muku yanda Zaku dinga yin Cartoon Videos,zai koya muku yanda zakiyi amfani da cartoon videos ku dinga tallata kasuwancin ku ko ku Maida shi business Kuna yi ma mutane.Ku kalla video dinnan na kasa sample ne na cartoon video.